Matasa ƴan wasan ƙwallon ƙafa suna saurron taken kasar Rasha kafin a fara wasa. A kusa da su kuma masu zane na zana hoton Shugaban Rasha Vladimir Putin a wani bikin zane da ake gudanarwa. Maraba da ...
8 Disamba 2024 Labarai da dumi-dumi Kafofin yaɗa labaran Rasha sun ce Bashar al-Assad ya tsere zuwa ƙasar Hamɓararren shugaban Syria Bashar al-Assad ya isa Moscow da iyalansa, kamar yadda kafofin yaɗa ...
Kafofin yada labaran kasar Ukraine sun tabbatar da fara musayar fursunoni tsakanin Rasha da Ukraine wanda ya kunshi sojoji 1,000 daga kowane bangare. Wannan na nuna alamun yuwar sulhu tsakanin ...
Hukumomin Rasha sun sanar a yau Asabar cewa an kama mutane 11 da suka hada da maharan hudu da ake zargi da kai harin, ‘yan kasashen waje a yankin Bryansk mai iyaka da Ukraine da Belarus. Kafar yada ...